Barka da wannan lokaci, abokan cinikinmu masu daraja!
Muna farin cikin sanar da ku farashin mu mai rahusa na MTN SMART DATA. Yanzu zaku iya siyan data cikin sauki da sauri ta hanyar amfani da application na WiseMz Data Link.
Ga yadda tsarin farashin yake:
✅MTN 1GB @ ₦270 Kacal!
✅MTN 2GB @ ₦560 Kacal!
Kada ku bari wannan garabasar ta wuce ku! Ku shiga manhajarmu ko gidan yanar gizon mu a yanzu domin sayen naku ba tare da wata matsala ba.
SAUKE ANAN
Yanzu zaku iya kallon INDIA HAUSA FASSARAR kai tsaye a cikin manhajar MU
💰 Ana biyan kuɗi duk wata kawai don samun cikakken damar kallon fina-finai da shirye-shirye masu ban sha’awa.
🌍 Ana samun wannan sabis ɗin a ƙasashe masu zuwa:
| Ƙasa | Kuɗin Biyan Wata (Kimanin) | Tuta |
| Nijar | CFA 2500 ( Wata kwana 30) | 🇳🇪 |
| Nijeriya | Naira 2500 ( Wata kwana 30) | 🇳🇬 |
| Kamaru | CFA 2500 ( Wata kwana 30) | 🇨🇲 |
| Chadi | CFA 2500 ( Wata kwana 30) | 🇹🇩 |
| Gana | CFA 2500 ( Wata kwana 30) | 🇬🇭 |
| Ivory Coast | CFA 2500 ( Wata kwana 30) | 🇨🇮 |
| Aljeriya | CFA 2500 ( Wata kwana 30) | 🇩🇿 |
✨ Ku shiga yanzu don jin daɗin kallon fina-finan India Hausa Fassarar Algaita TV cikin Hausa — ta hanyar INDIAHAUSATV.COM
YADDA AKE KALLO:
- Zazzage (Download) Manhajar INDIA HAUSA TV
- Yi rajista ko shiga (Login).
- Biyan kuɗin biyan wata don samun damar shiga da kallon dukkan fina-finan Algaïta DA SULTAN na India Hausa fassara









